Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an nuna wasu daga cikin sabbin kayan na'urar kwafuta daka samara ta fuskacin ayyulkan kur'ani mai tsarki a jamhuriyar musulunci ta Iran domin amfanin al'ummar kasar da ma sauran muslmi na duniya baki daya kamar dai yadda aka saba fito da sabbin abubuwan da aka yi ta wannan fuska kowace shekara.
daya dag acikin masana kuma malaman addini a birnin Najaf mai alfarma Sayyid Khalil Bastan ya bayyana cewa samara da muhimamn cibiyoyin ilimi na mabiyar tafarkin sunna da kuma mabiya tafarkin ahlul bait shi ne hanya mafi dacewa wadda ake bi a birnin najaf Ashraf na kasar Iraki, domin kara samara da haduwa da fahimtar juna tsaknin dukkanin mabiya addinin musulunci a duk inda suke a cikin fadin duniya baki daya.
Malamin ya ci gaba da cewa yana da matukar muhimamnci dukkanin bangarorin mabiya addinin musulunci su samu cikakkiyar masaniya kan dukkanin abubuwan suka danganci sauran bangarori na addini, wanda hakan ne bababn sirri na samun hadin kai da fahimtar juna a tasakaninsu.
Sayyid Khalil Bastan ya bayyana cewa samara da muhimamn cibiyoyin ilimi na mabiyar tafarkin sunna da kuma mabiya tafarkin ahlul bait (AS) shi ne hanya mafi dacewa wadda ake bi a birnin najaf Ashraf na kasar Iraki, domin kara samara da haduwa da fahimtar juna tsaknin dukkanin mabiya addinin musulunci a duniya.
834574