Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Tehran an bayyan acewa, an nuna wasu kifaye da aka yi su tare da zane mai ban sha'awa dauke da sunayaen Allah masu tsarki dari da goma 110 a baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a birnin Tehran a karo na goma sha tara.
Da dama daga cikin wadanda suka halarci wurin da aka nuna wadannan abubuwa dai sun nuna matukar jin dadin da irin gagarumin ci gaban da aka samu ta fuskacin bunkasa fasahohin muslunci a tsakanin musulmi, musamman ma a jamhuriyar muslunci ta Iran.
Nuna wasu kifaye da aka yi su tare da zane mai ban sha'awa dauke da sunayaen Allah masu tsarki dari da goma 110 a baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a birnin Tehran a karo na goma sha tara na daga cikin ci gaban da aka samu a bangaren yada lamurran addini da kur'ani musamman.
Yazu haka dai taron baje kolin wanda aka egudanarwa a matsayi na kasa da kasa na samun hlartarv dubban mutane kullum rana ta Allah, inda wasunsu kan kaya wasu kuma suna kallo.
836614