IQNA

Za A Gudanar Da Zama Kan Yaki Da Tsattsauran Ra’ayi A Kafkaz Ta Arewa

21:15 - August 07, 2011
Lambar Labari: 2166754
Banagren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zama a yankin Kafkaz ta arewa domin yaki da tsatsuran ra’ayin addini a ynakin bisa la’akari da barazanar da ke karuwa ta masu akidar kafirta musulmi daga cikin wahabiyawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ruvr cewa, ana shirin fara gudanar da wani zama a yankin Kafkaz ta arewa domin yaki da tsatsuran ra’ayin addini a ynakin bisa la’akari da barazanar da ke karuwa ta masu akidar kafirta musulmi daga cikin wahabiyawa dake ta bazuwa, wanda ake gain hakan a mtasyin babbar barazana ta tsaro.
An gudanar da wannan zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu a birnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu, kuma masana sun bayar da gudunmawarsu.
Ya samu gagarumar karbuwa agasar karatun kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a kasar Kuwait a matsayi na kasa da kasa, inda ake gudanar da rana ta hudu bayan fara ta ranar juma’ar da ta gabata, inda daruruwan makaranta daga kasashen musulmi da na larabawa suke karawa da juna domin nuna irin baiwar da Allah madaukakin sarki
837853

captcha