IQNA

An Nuna Wani Shiri Na Na'ura Mai Kwakwalwa Na Kur'ani A Baje Koli

15:30 - August 08, 2011
Lambar Labari: 2167327
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani shiri na na'ura mai kwakwalwa na kur'ani mai tsarki a baje kolin da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a matsayi na duniya a babban birnin Tehran tare da halartar wakilan cibiyoyi.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoton da ya nakalto daga shafin yanar gizo an bayyana cewa, an nuna wani shiri na na'ura mai kwakwalwa na kur'ani mai tsarki a baje kolin da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a matsayi na duniya a babban birnin Tehran tare da halartar wakilan cibiyoyi na kur'ani da ma na addini.

Ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyan cewa, karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci da ke birnin Bankuk na kasar Thailand ya hada wasu taron makaloli kan mahangar malamn addinin muslunci daga farabi har zuwa marigayi Imam Khomeini, wadanda dukakninsu sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen tunani na addinin muslunci a duniya.

Bayanin ya ci gaba da cewa an harhada wadanan maklolin ne kuma aka tarjama su a cikin harshen Thailand, domin amfanin mutanen kasar da ma wadanda suke fahimtar harshen, duk kuwa da cewa hakan bay a nufin cewa a nan gaba ba za a tarjama su zuwa wasu yarukan duniya na daban ba, domin amfanin sauran al'ummomi.

Nuna wani shiri na na'ura mai kwakwalwa na kur'ani mai tsarki a baje kolin da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a matsayi na duniya a babban birnin Tehran tare da halartar wakilan cibiyoyi na da matukar muhimmanci.

838995
captcha