IQNA

15:30 - August 08, 2011
Lambar Labari: 2167328

Taron Baje Koli Na Fasahar Rubutun Musulunci A Kasar Pakistan

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani babban baje koli na fasahar rubutun muslunci a birnin Islama-abad na kasar Pakistan da nufin kara fito da al'ada ta muslunci a kasar ta yadda za a saka hakan ac cikin ayyukan watan Ramadan na bana.




Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na APP cewa, an fara gudanar da wani babban baje koli na fasahar rubutun muslunci a birnin Islama-abad na kasar Pakistan da nufin kara fito da al'ada ta muslunci a kasar ta yadda za a saka hakan ac cikin ayyukan watan Ramadan na bana a kasar wadda take da yawan musulmi a duniya.

Karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci da ke birnin Bankuk na kasar Thailand ya hada wasu taron makaloli kan mahangar malamn addinin muslunci daga farabi har zuwa marigayi Imam Khomeini, da nufin kara yada fikira ta addinin muslunci a kasar ta Thailand.

Fara gudanar da wani babban baje koli na fasahar rubutun muslunci a birnin Islama-abad na kasar Pakistan da nufin kara fito da al'ada ta muslunci a kasar ta yadda za a saka hakan ac cikin ayyukan watan Ramadan na bana na da babban muhimmanci a cikin sauran harkoki.

838854

captcha