Bangaren kur'ani, shugaban jamhuriyar muslunci ta Iran Mahud Ahmadnejad ya bayyana cewa fahimtar kur'ani mai tsarki na bukatar fahimtar mai fassara kur'ani da bayyana ma'anoninsa ga al'umma, wanda hakan a cewarsa shi ne ke kai mai karatu manufa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, a cikin jawabi da ya gabatar shugaban jamhuriyar muslunci ta Iran Mahud Ahmadnejad ya bayyana cewa fahimtar kur'ani mai tsarki na bukatar fahimtar mai fassara kur'ani da bayyana ma'anoninsa ga al'umma, wanda hakan a cewarsa shi ne ke kai mai karatu manufa ta karatu da sauraren kur'ani mai tsarki.
Ahmadinejad ya bayyana hakan ne a daren jiya a lokacin da yake gabatar da wani jawabi kan a gaban taron gmama wani daya daga cikin fitattun masana na kasar Iran, tare da wasu 14 da suka taka gagarumar rawa wajen bunkasa harkokin al'adu a kasar.
A cikin jawabin nasa, shugaban jamhuriyar muslunci ta Iran Mahud Ahmadnejad ya bayyana cewa fahimtar kur'ani mai tsarki na bukatar fahimtar mai fassara kur'ani da bayyana ma'anoninsa ga al'umma, wanda hakan a cewarsa shi ne ke kai mai karatu zuwa ga fahimtar hakikanin abin da ake son ya fahimta.
842570