IQNA

Za A Gudanar Da Wani Baje Koli Na Kayan Fasahar Musulunci Na Palastinu

16:04 - August 22, 2011
Lambar Labari: 2175012
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da baje koli na kayan fasahar muslunci wanda masu fasaha na yanakin palastinu suka samar, kuma zai kasance ne a birnin Swira na kasar Morocco.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na maroucjournal na kasar Morocco an bayyana cewa za a gudanar da baje koli na kayan fasahar muslunci wanda masu fasaha na yanakin palastinu suka samar, kuma zai kasance ne a birnin Swira na kasar, wanda day ane daga cikin biranan muslunci da suke shahara ta wannan fuska a cikin karnonin da suka gabata.
Littafi mai tsarki ya yi nuni zuwa ga wasu daga cikin soffofin munafukai a cikin suratul munafikin, da kuma surat tauba, irin yadda suke gudu a lokacin yaki da makiya addnin muslunci, domin su karya gwiwar muminai su sanya su su yi rauni, ko kuma a lokacin da ake bayar da gudunmwa wajne taimakon addinin Allah, sai su rika yin izgili ga masu bayar da kudade, duna cewa wadannan ‘yan kudin ba su da wata kima, domin kawai su hana musulmi yin aikin ibada.
gudanar da baje koli na kayan fasahar muslunci wanda masu fasaha na yanakin palastinu suka samar, kuma zai kasance ne a birnin Swira na kasar Morocco na da matukar muhimmanci wajen kara bunkasa harkokin al’adu da fasahar addinin muslunci.
847160


captcha