Kamfanin dlalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labia da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, mutanen kasar Saudiyya sun fara motsawa da nufin kawo karshen mulkin mulukiya na fir'ananci da kasar ta shafe tsawon shekaru tana gani a hannun masautan turawan mulkin kasar Birtaniya suka kafa domin tabbatar da bakaken manufofinsu kan al'umamr yankin.
Ayar da ta gabata ta yi mana karin haske ne kan alamomin munafukai, da kuma irin salon mganarsu, kwatankwacinsu kamar hasken wuta a cikin duhu, bayan an tafi da kaskn zukatansu, kuma hasken wuta ba mai dawwama ba ne, saboda haka bayan lokaci kadan za tabbata a cikin duhu, wato tamkar wuta ce take cin zukatansu saboda rashin sahihin imani da Allah madaukakin sarki.
Da sannu hijabi zai yaye kowa ya gansu a cikin duhun bata da jahilci da zalunci, domin kuwa su ne suka zalunci kansu, sakamakon yin musu da ayoyin Allah da cutar da masu imani.
851934