IQNA

Matsayin Bakia Yana Girma A wajen Al'umamr Musulmi Ta Duniya

18:59 - September 07, 2011
Lambar Labari: 2183370
Bangaren kasa da kasa, musulmin duniya suna kallon Baki'a da matsayinta ba makabarta kawai kamar yadda wasu masu son karkatar da tunanin mutane suke hankoron yi ba, kuma abubuwan da suke faruwa na kara fadaka a tsakanin musulmi an tabbatar da hakan.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, daya daga cikin malaman addinin muslunci a birnin Qom yana cewa musulmin duniya suna kallon Baki'a da matsayinta ba makabarta kawai kamar yadda wasu masu son karkatar da tunanin mutane suke hankoron yi ba, kuma abubuwan da suke faruwa na kara fadaka a tsakanin musulmi an tabbatar da hakan musamman ma, tsakanin mabiya tafarkin Ahlul bait.
Wannan ayar tazo ne domin maida martani ga abinda wasu yahudawa da nasara su ke riyawa mara tushe wanda ambatonsa ya zo a cikin ayar da ta gabata, yana fadin cewa me ya sa ku ke tunanin jawo abinda ya faru tarihinku na baya zuwa yanzu.
Al'ummar da ta ke rayayya dole ne ta zama wacce ta ke dogaro da ayyukanta, ba da tarihin magabatanta annabawa da kabilarta ba. Dukkaninsu sun gushe kuma ayyukan da su ka yi yana damfare ne da su, kamar kuma yadda ayyukanku su ke damfare da ku.
Daukaka wani abu ne da wanda daidaikun mutane da kungiyoyi su ke samu ta hanyar aiki, ba abu ne da ake gado ba wanda 'ya'ya za su gada daga iyaye.
855636
captcha