IQNA

Yin Koyi Da Ahlul Bait (AS) Shi Ne Ci Gaban Duk Wata Fadaka

14:21 - September 10, 2011
Lambar Labari: 2184427
Bangaren kasa da kasa, yin koyi da Ahlul Bait (AS) a cikin dukaknin lamurra shi ne babban gishiki na fadakar muslmi a dukkanin fadin duniyarmu ta yau kuma ci gaba da yin hakan shi ne babbar mafitaga musulmi.


Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalt wani rahot daga shafin sadrawa na yanar gizo da ke cewa, shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Zmbabwe ya ce yin koyi da Ahlul Bait (AS) a cikin dukaknin lamurra shi ne babban gishiki na fadakar muslmi a dukkanin fadin duniyarmu ta yau kuma ci gaba da yin hakan shi ne babbar mafitaga musulmi na duniya baki daya.

A lokacin da muminai suke cikin wahala ta rayuwa a farkon bayyanar musulunci, kafirai mushrikan Makka da yahudawan Madina suna cikin jin dadi da walwala, wannan yasa wasu daga cikin muminai suna dasa alamar tamabaya cewa, mene yasa suke cikin wahala da kuncin rayuwa, alhali su ne suka yi imani da Allah da manzonsa, yayin da mushrikai da ba su imani ba suke jin dadi suna ta facaka yadda ransu ke so?

Wannan aya mai albarka ta safka domin ta natsar ma muminai da rayukansu, inda take nuni da cewa kada yanayin jin dadi da sheke aya da kafirai suke yi ya rudi muminai, domin kuwa wannan jin dadin nasu dan takaitacce ne, yayin da wahala da kuncin da muminai suke ciki shi ma takaitacce ne, kuma dukakninsu za su koma ga Allah ne,

A lokacin ne kafirai za su ga cewa jin dadinsu a rayuwar duniya na dan lokaci ne kawai, kuma za su shiga azabar Allah ta har abada, yayin da muminai za su manata da dukaknin wahalhalu da kuncin da suka shiga, sakamakon imani da Allah, domin kuwa a ranar Allah zai saka musu da aljannarsa, inda za su rayu cikin ni'ima da jin dadi da walwala ta har abada.

Wadannan ayoyi suna magana ne kai tsaye da musulmi a lokacin manzon Allah, amma kuma tana magana da dukkanin muminai da suka zo bayan ma'aiki har zuwa tashin kiyama.

857336

captcha