IQNA

An Bude Wata Makarantar Musulunci Ta Gazali A Kasar Faransa

15:41 - September 18, 2011
Lambar Labari: 2189375
Bangaren kasa da kasa, A jiya ne aka gudanar da bikin bude wata makarantar muslunci a kasar Faransa wadda aka baiwa suna makarantar Gazal a garin Creil da ke cikin kasar.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, A jiya ne aka gudanar da bikin bude wata makarantar muslunci a kasar Faransa wadda aka baiwa suna makarantar Gazal a garin Creil da ke cikin kasar da ta ked a yawan musulmi a cikin nahiyar turai.

Kamar yadda ya zo acikin tarihi, a farkon musulunci wani gungu na sahabban annabi sun yi hijira a tare da shi daga makka zuwa madina, amma ba su da gidaje acikin madina kuma basu da hanyar samun kudin shiga, domin kuwa mushrikan makka sun kwace musu gidaje da dukiya.

Mutanen madina sun baiwa wasu daga cikin muhajirun wuri acikin gidajensu, amma mafi yawancinsu suna rayuwa ne a kusa da masallacin annabi a wani wuri da ake kira Sifah, wannan ayar tana kiran muminai ne da su taimaka musu da warware matsalolin da su ke ciki.

862063
captcha