Bangaren kasa da kasa: wasu yan majalisar dokoki biyu a Amerika sun fito fili karara sun nuna damuwarsu da adawa da duk wani mataki na sayar da makamai da gawamnatin Ali Khalifa na kasar Bahrain da ke amfani da makamai da karfi day a wuce kima kan al'ummar kasarsa kuma sun bukaci soke yarjeniyar sayar masa da makamai da kudinsu ya tashi dalar Amerika miliyan hamsin da uku kuma suka bukaci da sake gina masallatan yan shi'a da aka ruguza.