IQNA

Jagoran Juyin Juya Hali: Iran A shirye Take Ta Turkari Makircin Amerika

14:12 - October 17, 2011
Lambar Labari: 2206534
Bangaren kasa da kasa: Dalal Atrisi ya jaddada cewa; bayanin da jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullahi Uzma Ali Khamna'I a gaban dubban mutanan garin Gilan Garbi a lardin Kirmanshah yayi nuni da cewa; a shirye muke mu tunkari makricin Amerika da duk wani salo nata makairci.


Kamfanin dillancin labaran Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Dalal Atrisi ya jaddada cewa; bayanin da jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullahi Uzma Ali Khamna'I a gaban dubban mutanan garin Gilan Garbi a lardin Kirmanshah yayi nuni da cewa; a shirye muke mu tunkari makricin Amerika da duk wani salo nata makairci.Dalal Atrisi mai bincike kuma malamin jami'a a Labanon a fanning ilimin zamantakewar jama'a har ila yau darektan cibiyar bincike da sanin salo a wata tattaunawa da yayi da kamfanin dillancin labarai na Ikan ya bayyana cewa:a salon jawabin jagoran juyin juya halin musulunci na nuni da cewa jamhuriyar musulunci ta Iran hatta zargi maras tushe na Amerika bas u barin ta kwana sai sun maida martini da hakan ke nuni da matsayi da girman Iran.

880589

captcha