Bangaren kasa da kasa, limamamin masallaci mai alfarma na birnin Makka wanda kasarsa ce kan gaba wajen yada tunanin addini na wuce gona da iri da kafirta sauran musulmi ya bayyan acewa akwai shafukan yanar gizo sama da dubu goma da suke cin zarafin addinin muslunci.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin yanar giz na Al-sharq online cewa, Abdulrahman Sudais limamamin masallaci mai alfarma na birnin Makka wanda kasarsa ce kan gaba wajen yada tunanin addini na wuce gona da iri da kafirta sauran musulmi ya bayyan acewa akwai shafukan yanar gizo sama da dubu goma da suke cin zarafin addinin muslunci, wanda kuma suke aiki dare da rana.
Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake halartar wani taro kan harkoki na yanar gizo a kasar saudiyya, inda ake tattauna muhimman abubuwan da ya kamata a mayar da hankali kansu wajen yada addinin muslunci, to amma da dama suna da ra’ayin cewa ita saudiyya wadda take yada mummunan ra’ayi kan addinin muslunci, ita ce kan gaba wajen bata sunan sunansa aidon duniya.
A wajen taron limamamin masallaci mai alfarma na birnin Makka wanda kasarsa ce kan gaba wajen yada tunanin addini na wuce gona da iri da kafirta sauran musulmi ya bayyan acewa akwai shafukan yanar gizo sama da dubu goma da suke cin zarafin addinin muslunci, amma kuma ana dora alhakin hakan akan akidar wahabiyanci da ke bata sunan addini.
881444