IQNA

Zaman Manema Labarai Kan fadakar Musulmi A Duniya Musamman A Kasashen Larabawa

20:03 - October 27, 2011
Lambar Labari: 2212861
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman manema labarai dangane da fadakar musulmi da ake samu musamman a acikin kasashen larabawa tun daga farkon shekarar nan kamar yadda amjiyoyi suka tabbatar a cibiyar bunkasa harkokin al’adu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa za a gudanar da wani zaman manema labarai dangane da fadakar musulmi da ake samu musamman a acikin kasashen larabawa tun daga farkon shekarar nan kamar yadda amjiyoyi suka tabbatar a cibiyar bunkasa harkokin al’adu ta jamhuriyar musulunci ta Iran.
Wannan zamn tattaunawa tare da manema labarai dai shi ne irinsa na farko da za a gudanar dangane da abubuwan da suke faruwa yanzu haka a kasashen larabawa, musamman ma bayan faduwar tsohon mulkinkama karya na kasar Libya Mu’ammamr Gaddafi.
Baynain ya tabbatar da cewa za a gudanar da wani zaman manema labarai dangane da fadakar musulmi da ake samu musamman a acikin kasashen larabawa tun daga farkon shekarar nan kamar yadda amjiyoyi suka tabbatar a cibiyar bunkasa harkokin al’adu ta jamhuriyar muslunci.


887869


captcha