Bangaren kasa da kasa, ana shirin nun awani kwafin kur’ani mai tsarki wanda shekarunsa suka kimanin dari biyar a babbar jami’ar garin Manchester da ke kasar Birtaniya, kamar dai yadda mahukuntan jami’ar suka sanar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Qods Al-arabi da ak ebugawa a birnin London cewa, ana shirin nun awani kwafin kur’ani mai tsarki wanda shekarunsa suka kimanin dari biyar a babbar jami’ar garin Manchester da ke kasar Birtaniya, kamar dai yadda mahukuntan jami’ar suka sanar a yau.
Jmai’ar manchester dai na daga cikin jami’oi na duniya da suke kula da raya harkokin al’adu da suka danganci wasu mutane ko kuma addini, wanda kuma wannan na daga cikin irin ayyuakn da suka saba gudanarwa a cikin sheakarunda suka gabata, a wanna karon za a nuna kwafin kur’anin ne a shafin yanar gizo na jami’ar.
Bayanin ya ci gaba da cewa, ana shirin nun awani kwafin kur’ani mai tsarki wanda shekarunsa suka kimanin dari biyar a babbar jami’ar garin Manchester da ke kasar Birtaniya, kamar dai yadda mahukuntan jami’ar suka sanar a cikin makon nan.
887855