IQNA

Bangaren siyasa da al'adu: a birnin Lakhu da ke lardin Utarparadesh na kasar Idinya ne tare da halartar Karim Najafi mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a birnin Delhi aka bude Huseiniya ta Hadarat Fatima Ma'assuma (S).
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa: a birnin Lakhu da ke lardin Utarparadesh na kasar Idinya ne tare da halartar Karim Najafi mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a birnin Delhi aka bude Huseiniya ta Hadarat Fatima Ma'assuma (S).A ranar takwas ga watan Oban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne da misalign karfe tara na safe aka gudanar da wannan buki na kaddamar da wannan huseinya tare da kaddamar da shirye-shirye na addini da kuma tawagar harkokin Kheiriya amle khair foundation aka bude wannan Huseiniya.


890845