IQNA

Bangaren kasa da kasa: Sheikuhl Azzahar a wani sakon barka da salla baba ga al'ummar musulmi ya bukaci matasa musulmi da su ci gaba da daga tutar yanci a wannan tarihi domin ciyar da adalci da demokradiyar da za ta daukaka al'ummar musulmi tare da jaddada cewa: wayaewar musulumi karkashin koyarwa kur'ani ta kafu ne kan karfafa dangantaka a tsakani mutane baki daya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Sheikuhl Azzahar a wani sakon barka da salla baba ga al'ummar musulmi ya bukaci matasa musulmi da su ci gaba da daga tutar yanci a wannan tarihi domin ciyar da adalci da demokradiyar da za ta daukaka al'ummar musulmi tare da jaddada cewa: wayaewar musulumi karkashin koyarwa kur'ani ta kafu ne kan karfafa dangantaka a tsakani mutane baki daya:Ahmad Aldayyib sheikuhu Azhar a kasar Masar ya fitar da wannann bayani ne a daidai lokacin da al'ummar musulmi a kasashe da daban daban na duniya ke bukukuwan sallartar babbar sallah tare da jaddada muhimmanci kare hadin kai da magance duk wani abu da zai kawo sabani a tsakanin musulmi da kuma zai kasance ba alheri ba a gare su ba.

893177