IQNA

19:01 - November 19, 2011
Lambar Labari: 2224866
Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro a birnin Najaf Ashraf a kasar Iraki kan tarihin rubuce-rubuce a birnin wanda yah aura shekaru dubu daya da suka gabata kamar yadda dukaknin bincike ya tabbatar da hakan.Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nun cewa, an bude wani zaman taro a birnin Najaf Ashraf a kasar Iraki kan tarihin rubuce-rubuce a birnin wanda yah aura shekaru dubu daya da suka gabata kamar yadda dukaknin bincike ya tabbatar da hakan tare da samun rubatattun liffan.

Wannan tarone dai na daga cikin shirin da ake na sanar da birnin Najaf din birnin ilimi da al'adun musulunci an shekara ta dubu biyu da sha biyu, akmar yadda aka tabbatar da hakan a zaman da kungiyar raya al'adu da bunkasa ilimi ta kasashen musulmi ta tabbatar.

Bude wani zaman taro a birnin Najaf Ashraf a kasar Iraki kan tarihin rubuce-rubuce a birnin wanda yah aura shekaru dubu daya da suka gabata kamar yadda dukaknin bincike ya tabbatar da hakan babbar manuniya ce ga tasirin ilimi a wannan birnin mai albarka.

900165
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: