IQNA

22:40 - November 23, 2011
Lambar Labari: 2227973

Hankoron Kasashen Yammacin Turai Na Yaudara Ya fara Kawo Karshe

Bangaren kasa d akasa, yunkurin kasashen yammacin turai na yaudarar kasashe masu tasowa musamman ma kasashen musulmi da na larabawa ya fara kawo karshe lamarin da ke nuni da cewa siyasar danniya ta kasashe masu girman kai ta nufi faduwa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo cewa, masu bin diddigin lamurran da suke faruwa suna ganin cewa yunkurin kasashen yammacin turai na yaudarar kasashe masu tasowa musamman ma kasashen musulmi da na larabawa ya fara kawo karshe lamarin da ke nuni da cewa siyasar danniya ta kasashe masu girman kai ta nufi faduwa kasa warwas, kuma ga lama hakan zai ci gaba.
Bayanin ya ci gaba da cewa bisa la’akari da abubuwan da suke faruwa yanzu haka a cikin kasashen larabawa, hakan ya tabbatar da cewa siyasar kasashen yammacin turai da yauhudawan sahyuniya na gab da kawo karshe, al’ummomin duniya na gab da samun yanci na siyasa duniya.
Ga alama yunkurin kasashen yammacin turai na yaudarar kasashe masu tasowa musamman ma kasashen musulmi da na larabawa ya fara kawo karshe lamarin da ke nuni da cewa siyasar danniya ta kasashe masu girman kai ta nufi faduwa na ba da jimawa ba, domin kuwa kasashen musulmi sun fara ganin alamun hakan.
902535


captcha