Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; taro kan bukatar musulunci ga mata musamman mata da ke yin hidima ga al'ummar musulmi a kasar Indiya da yankin Goharan amin abad a garin Lakhuu da ke lardin Utarpardash na wannan kasa.A ranar alhamis biyar ga watan aazar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka gudanar da wannan taro da aka farad a misalign karfe goma agogon kasar tare da budewa da karatun kur'ani mai girma daga bakin Majid Tawsit daya daga cikin fitattun makaranta kur'ani a wannan kasar.Sai kuma jawaban mashahuran malaman addini dam asana na yankin.
906510