IQNA

20:31 - December 07, 2011
Lambar Labari: 2235048

Amurka Da Isra’ila Su Ne Babbar Barazana Ga zaman Lafiyar Duniyar Musulmi

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hzibullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, bakaken manufofin Amurka da Isra’ila su ne babbar barabzana ga al’ummo9min musulmi da na larabawa.

Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na tashar talabijin din Al-manar ta Lebanon cewa, babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya fadi cewa babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hzibullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, bakaken manufofin Amurka da Isra’ila su ne babbar barabzana ga al’ummo9min musulmi da na larabawa a wannan zamani.
Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana hakan ne jiya a lokacin da yake gabatar da jawabi a gaban dubban daruruwan mutane da suka gudanar da tarukan Ashura abirnin Berut fadar mulkin kasar Lebanon a jiya, inda ya ce wajibi ne musulmi su zama cikin fadaka, domin kuwa Amurka da yahudawan sahyuniya suna kitsa musu makirci.
Babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hzibullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, bakaken manufofin Amurka da Isra’ila su ne babbar barabzana ga al’ummo9min musulmi da na larabawa a lokacin da su kuma musulmin suke cikin shagala suna kokarin kyautata ma Amurka.
911280

captcha