IQNA

An fara Rangadin Taliban kur'ani Daga Malaishiya A Yankin

15:08 - December 13, 2011
Lambar Labari: 2238134
Bangaren kasa da kasa: a karon farko a yankin a ranar ashirin da daya da gawat Azar na shekara ta dubu da dari uku da tis'in hijira shamsiya tawagar dalibai makaranta kur'ani mai girma daga kasar Malaishiya sun fara wani rangadi da hadin guiwar kungiyoyin duniya na harda da karatun kur'ani a duniya.


Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : a karon farko a yankin a ranar ashirin da daya da gawat Azar na shekara ta dubu da dari uku da tis'in hijira shamsiya tawagar dalibai makaranta kur'ani mai girma daga kasar Malaishiya sun fara wani rangadi da hadin guiwar kungiyoyin duniya na harda da karatun kur'ani a duniya.Gudanar da irin wannna tawaga yana karawa da habaka harkokin kur'ani a nan tsakanin al'ummomi da kuma fadada ilimin kur'ani da tarbiya ta kur'anin a tsakanin mutane da al'ummomi kkuma wannan aiki na karkashin hukumar kasa da kasa ta asesko ta yada ilimi da al'adu ta kasashen musulmi da kuma za a ci gaba da shi har zuwa ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.


914038
captcha