IQNA

An Fara Gudanar Da Zama Na Kasa Da Kasa Kan Matsayin Kur’ani A Jordan

14:57 - December 14, 2011
Lambar Labari: 2238828
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin kur’ani mai tsarki a karo na farko a birnin Alhussain da ke kasar wanda jami’ar nan ta kasa d akasa ta ilmomin muslunci ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cdewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-dastur ta kasar Jordan cewa, an fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin kur’ani mai tsarki a karo na farko a birnin Alhussain da ke kasar wanda jami’ar nan ta kasa da kasa ta ilmomin muslunci ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa wanda yanzu haka ae cikinsa.
Wannan zaman taro yana samun halartar malaman addni da kumamasana daga jami’oi gami da dalibai masu nazari kan ilmomin kur’ani da na addinin muslunci da kuma tarihi, inda ake gabatar da laccoci da raba makaloli da suka dangane maudu’ai daban-daban.
Rahoton ya kara da cewa an fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin kur’ani mai tsarki a karo na farko a birnin Alhussain da ke kasar wanda jami’ar nan ta kasa d akasa ta ilmomin muslunci ta dauki nauyin shirayawa.
Taron ya karbuwa daga dukaknin bangarorin da ak agayyata, kuma dag abisani za a fitar da bayanin bayan taro wanda dukaknin mahalrta za su hadu wajen fitar da shi, kamar dai yadda aka sanar a cikin takardar jadawalin taron.
914895
captcha