Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na atlasinfo cewa, an kammala wani baje koli da aka gudanar a birnin paris na kasar Faransa mai taken duniyar musulmi inda aka nuna bubuwa da dama da suke da dangantaka da kasashen musulmi da al’adunsu da kuma irin abubuwan da suke gudanbarwa na al’adun da sauran batutuwa da suka dangance su.
Wannan taron baje koli ya zi bisa hammar babbar cibiyar kula da harkokin muslunci ta birnin paris da take gudanar da ayyukanta na yada addinin muslunci da manufofinsa a kasar, domin kauce wa irin munanna bubuwan da ake fada kan addinin muslunci da musulmi a kasar da ma saueran kasashen yammacin turai.
Yanzu haka dai an kammala wani baje koli da aka gudanar a birnin paris na kasar Faransa mai taken duniyar musulmi inda aka nuna bubuwa da dama da suke da dangantaka da kasashen musulmi da al’adunsu da kuma irin abubuwan da suke gudanbarwa.
918414