Bangarewagar Kungiyar Hizbullah Ta Gana Da Kiristocin Kasar Lebanonn kasa da kasa, wata tawagar kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah ta gana da wasu daga cikin kiristocin kasar da suke da kyakkayawar fahimta kan harkokin siyasar kasar da kuma yanayin d ake ciki a yankin gabaki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin Alamnar cewa, wata tawagar kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah ta gana da wasu daga cikin kiristocin kasar da suke da kyakkayawar fahimta kan harkokin siyasar kasar da kuma yanayin d ake ciki a yankin gabaki daya a yunkurin da kasashen yammaci suke yi na ganin sun mamaye komai a yankin.
A lokacin ganawar Balal Farhat daya daga cikin shugabannin kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah ya bayyana matukar farin cikinsa da wannan ziyara da kuma yadda take da tsiri wajen habbaka alaka tsakanin bangarorin biyu a dukkanin lamurran da suka shafi kasa da ci gabanta.
Tawagar kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah ta gana da wasu daga cikin kiristocin kasar da suke da kyakkayawar fahimta kan harkokin siyasar kasar da kuma yanayin d ake ciki a yankin gabaki daya, mussamn a lokacin da kasashen turai suke yin amafani da wasu wawaye daga cikin kasashen larabawa kan ‘yan uwansu.
924522