IQNA

20:23 - December 31, 2011
Lambar Labari: 2248639

An Nuna Wani Sabon Shiri Na Kwanfuta Da Ke Bayyana Lokutan Shari’a

Bangaren kasa da kasa, an fitar da wani sabon shiri na na’urar kwamfuta da ke nuna bayyana lokutan shari’a wanda za a iya yin amfani da wayar salula domin duba shi a kowane lokaci ta hanyar yanar gizo da ake hadawa da wayar iphone.

Kamfanin diallncin labran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Alkanz cewa, an fitar da wani sabon shiri na na’urar kwamfuta da ke nuna bayyana lokutan shari’a wanda za a iya yin amfani da wayar salula domin duba shi a kowane lokaci ta hanyar yanar gizo da ake hadawa da wayar iphone wadda aka shirya ta da wannan shiri.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daga cikin muhimman lamurra na ci gaba da cibiyar yada lamurran addinin muslunci ta hanayar yanar gizo ta iPray take yi, inda dama daga cikin masu amfani da wannan hanyar suka nuna nuna matukar gamsuwarsu da wannan aiki.
Yanzu haka dai an fitar da wani sabon shiri na na’urar kwamfuta da ke nuna bayyana lokutan shari’a wanda za a iya yin amfani da wayar salula domin duba shi a kowane lokaci ta hanyar yanar gizo da ake hadawa da wayar iphone da ake amfani da ta wannan hanya.
925466

captcha