Bangaren kasa da kasa; wani adadi mai yawa nay an masar da ke kula da harkokin zamantakewar al'ummar kasar sun nuna adawa da rashin jin dadinsu kan yadda aka ware wani shafi na Interne da ke bata suna amnr bin ma'arufi da kuma ke gudanar da ayyukansa karkashin yan salafiya a kasar masar.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci tai ran ikna ne ya watsa rahoton cewa; wani adadi mai yawa nay an masar da ke kula da harkokin zamantakewar al'ummar kasar sun nuna adawa da rashin jin dadinsu kan yadda aka ware wani shafi na Interne da ke bata suna amnr bin ma'arufi da kuma ke gudanar da ayyukansa karkashin yan salafiya a kasar masar.Wannan sahfin yana da alaka ta kud da kud da wahabiyawan Saudiya da kuma ke yada ra'ayinsa day a yi hannun rika da ra'ayin jama'a da al'ummar kasar ta Masar da kuma sauran kungiyoyin musulunci a kasar ta masar .Matasa da kungiyoyi da dama na kasar sun bayyana adawarsu da wannan shafi da cewa yana gudanar da ayyukansa day a yi hannun rika da addinin musulunci kuma sun tashi tsaye na ganin an kawo karshen ayyukan wannan shafi na Internet na wahabiyawa a kasar ta Masar.
929076