IQNA

Kasashe 50 Ne Suke Halartar Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Kasar Kuwait

20:31 - January 09, 2012
Lambar Labari: 2254228
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin shirya gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait ya bayyana cewa kimanin kasashe 50 ne suke halartar gasar kasa da kasa da ke gudana yanzu haka a kasar.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-anba cewa, shugaban kwamitin shirya gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait ya bayyana cewa kimanin kasashe 50 ne suke halartar gasar kasa da kasa da ke gudana yanzu haka a kasar ta Kuwait.
Wannan shiri dai ya zo karkashin kulawar ma'ikatar kula da harkokin addinin muslunci ta kasar Kuwait, wadda kuma ita ce ke tallafawa dukaknin bangarori da suke gudanr ad taruka da sauran shirye-shirye na addini, da hakan ya hada da shiray gasar karatun kur'ani mai tsarki.
Yanzu haka dai shugaban kwamitin shirya gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait ya bayyana cewa kimanin kasashe 50 ne suke halartar gasar kasa da kasa da ke gudana yanzu haka a kasar tare da halartar wakilan da ya bayyana na kasashen muslmi da na larabawa.
930939



captcha