Bangaren kasa da kasa, jami'aCaralay ta kasar India ta sanar cewa za ta shiraya gudanar da wani zaman taro dangane da addainin muslunci a daidai lokacin da ake gudanar da taruka zagayowar lokacin murnar haihuwar manzon allah tsira da ammincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na asiannetindia cewa, babbar jami'aCaralay ta kasar India ta sanar cewa za ta shiraya gudanar da wani zaman taro dangane da addainin muslunci a daidai lokacin da ake gudanar da taruka zagayowar lokacin murnar haihuwar manzon allah tsira da ammincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa tsarkaka, da dukaknin musulmi suke yi a duniya baki daya.
Babbar manufar shirya wanna taro dai it ace yin bahasi kan addinin muslunci da kuma irin sakon da yake dauke das hi, ta yadda hakan zai baiwa masana dammar bayyana abubuwan da suka sani ta yadad za a kara samun fahimtar juna tsaknain dkaknin mabiya addini na kasa India, musamman ma tsakaninsu da mabiya addinin muslunci.
Jami'aCaralay ta kasar India ta sanar cewa za ta shiraya gudanar da wani zaman taro dangane da addainin muslunci a daidai lokacin da ake gudanar da taruka zagayowar lokacin murnar haihuwar manzon allah tsira da ammincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa tsarkaka da ake gudanarwa kasashen musulmi da ma wadanda ban a muslmi ba.
940833