IQNA

18:17 - January 30, 2012
Lambar Labari: 2265125

An Bayyana Shirin Gasar Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar hdaddiyar Daular Larabawa

Bangaren kasa da kasa, babban kwamitin shirya gasa ta karatun kur’ani da kuma harda a kasar hadaddiyar daular larabawa ya sanar cewa an kammala dukaknin shirye-shiryen da suka kamata domin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Alkhalij cewa, babban kwamitin shirya gasa ta karatun kur’ani da kuma harda a kasar hadaddiyar daular larabawa ya sanar cewa an kammala dukaknin shirye-shiryen da suka kamata domin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kasar a kowace shekara.
Bayanin ya ci gaba da cewa gudanar da irin wannan taro na gasar karatun kur’ani a kasar ta haddaiyar daular larabawa na daga cikin abubuwan da akan gudanar shekara-sheakara a garuruwa daban-daban na kasar, inda awannan karon za agudanar da wannan taron a garin Ra’asulkhaimah.
Babban kwamitin shirya gasa ta karatun kur’ani da kuma harda a kasar hadaddiyar daular larabawa ya sanar cewa an kammala dukaknin shirye-shiryen da suka kamata domin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya, da aka saba gudanarwa akasar hadaddiyar daular larabawa.
942447

captcha