IQNA

Musulmin New York Suna Kokarin Karfafa Tattaunawa Tsakanin Addinai

18:16 - January 30, 2012
Lambar Labari: 2265128
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin New York na kasar Amurka sun gabatar da wata sharawa da nufin karfafa tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya da nufin samun fahimtar juna da zaman lafiya mai dorewa a tsakaninsu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na trouvetamosquee cewa, mabiya addinin muslunci a birnin New York na kasar Amurka sun gabatar da wata sharawa da nufin karfafa tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya da nufin samun fahimtar juna da zaman lafiya mai dorewa a tsakaninsu, da kuma kauce wa tuhumar juna da girmama rayoyin kowa.
A wani labarin kuma ana bayar da horon karatun kur’ani ga sojojin Burnei, daya daga cikin kasashen musulmi da suke bayar da matykar muhimamnci ga lamurra da suka danganci a ddinin muslunci a cikin dukaknin harkokin kasar, da suka hada da na gwamnati na jama’a daidauiku, da hakan ya hada lamurran soji na tsaro a kasar ta Burnei.
Gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki yana da matukar amfani ga rundunar soji ta kasar musulmi, domin ko ba komai hakan zai ba su damar yin aikinsu bisa koyarwar addininsu.
942397


captcha