IQNA

21:59 - January 31, 2012
Lambar Labari: 2266022
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kula da harkokin kur’ani ta yankin Nasiriyya a kasar Iraki tare da hadin gwiwa da kamfanin diallncin labaran iqna za su gudanar da wani taro na gasar karatun hadisan iyalan gidan manzon Allah.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin yanar gizo cewa, a wata zantawa da ta hada babban daraktan cibiyar Nasiyya da Iqna ya habarta cewa, babbar cibiyar kula da harkokin kur’ani ta yankin Nasiriyya a kasar Iraki tare da hadin gwiwa da kamfanin diallncin labaran iqna za su gudanar da wani taro na gasar karatun hadisan iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Wani rahoton kuma ya habarta cewa an fara gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki kamar dai yadda aka saba yi a kasar.
Kasar dai na daga cikin kasashen musulmi da suke bayar da matykar muhimamnci ga lamurra da suka danganci a ddinin muslunci a cikin dukaknin harkokin kasar, da suka hada da na gwamnati na jama’a daidauiku, da hakan ya hada lamurran soji na tsaro a kasar, kamar yadda majiyoyin gwamnati suka amabato.
943319


Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: