Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama’a na tarukan tunawa da juyin musklunci a Iran cewa, marubuta daga kasashen ketare da suka halarci tarukan juyin juya halin da aka gudanar sun gabatar da jawabai da kuma makalolin kan nasar juyin da kuma tasirinsa a cikin al’ummar musulmi da ma sauran al’ummomi masu neman ‘yanci na siyasa a fadin duniya baki daya.
Bayanin ay ci gaba da cewa a wani labarin kuma an bayyana cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar.
952033