IQNA

A Ranar Uku Ga Watan Isfand Ne Za A Fitar Da Hukumcin Karshe Kan Husni Mubarak

17:19 - February 18, 2012
Lambar Labari: 2276373
Bangaren kasa da kasa; Kotun da ke bin diddigi a shari'ar da ake yi wa tsohon dan kama karya kuma tsohon shugaban kasar Masar Husni Mubara da aka hambarar a juyin juya halin neman soyi da al'ummar kasar Masar suka yi t ace a ranar laraba uku da watan Isfand shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za ta fitar da hukumcinta na karshe kan wannan shari'a.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriya musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Kotun da ke bin diddigi a shari'ar da ake yi wa tsohon dan kama karya kuma tsohon shugaban kasar Masar Husni Mubara da aka hambarar a juyin juya halin neman soyi da al'ummar kasar Masar suka yi t ace a ranar laraba uku da watan Isfand shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za ta fitar da hukumcinta na karshe kan wannan shari'a.Wannan ran ace mai cike da tarihi musamman idan aka yi la'akari da yadda al'ummar kasar da sauran al'ummomi suka jima suna jiran wannan rana mai matukar muhimmanci a rayuwarsu ta zamnatakewa da kuma ta siyasa da kuma yadda tsohon shugaban kasar ta Masar ya jagoranci kasar cikin takurawa da mulkin kama karya .Kuma ya rage aga irin hukumcin da kotun za ta fitar musamman za ta yi la'akari da kiran da aka yi mata na ta yanke hukumcin kisa kan tsohon shugaban na Masar .
954849
captcha