IQNA

Manufa Da Mahangar Hizbullahi ta Ginu Ne Kan Taken Babu Donkan Kaskanci

17:20 - February 18, 2012
Lambar Labari: 2276374
Bangaren kasa da kasa: babu wani lokaci da muka fahimci waki'ar ashura da matsayin imam Huseini kamar lokacin yakin kwanaki talatin da uku da muka gobza fada da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kai mana harin wuce gonad a iri saboda a a daidai wannan lokaci kungiyar gwagwarmaya ta Hizbbullahi tamkar Imam Husein bat a da wani zabi sai daya cikin biyu ko ta mika wuya da yin saranda ko kuma yin shahada.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriya musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: babu wani lokaci da muka fahimci waki'ar ashura da matsayin imam Huseini kamar lokacin yakin kwanaki talatin da uku da muka gobza fada da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kai mana harin wuce gonad a iri saboda a a daidai wannan lokaci kungiyar gwagwarmaya ta Hizbbullahi tamkar Imam Husein bat a da wani zabi sai daya cikin biyu ko ta mika wuya da yin saranda ko kuma yin shahada.A ranar ashirin da bakwai ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cikin wani jawabi da Said Hasan Nasrullahi babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ya yi a daidai lokacin tunawa da zagayowar shahadar Said Abas Almusawi tsowon babban sakataren kungiyar ya yi nuni da cewa; a wadannan raneku na kallafeffen yakin wuce gonad a iri da zaluncin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila na kwanaki talatin da uku dakarun kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi sun yi ta kokarin ganin sun kawo karshen wadannan hare-haren zalunci da danniya da aka kai wa al'ummar Labanon a daidai lokacin da manyan azzaluman duniya suka yi gum da bakinsu .
954822
captcha