Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cew, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wata tattaunawa da aka watsa awasu gidajen talabijin, inda masu Magana suka hadu a kan cewa, Imam musa Sadr daya ne daga cikin fitattun almaomi na gwagwarmayar yaki da zalunci a duniya da kuma kafa adalci a bayan kasa, babban misalign hakan shi ne gwagwarmayar day a kafa a kasarsa, wadda a halin yanzu it ace gwagwarmaya a bun buga misali.
Imam Musa Sadr ya kasance mutum mai matukar hangen nesa da sanin ya kamata, tare da yin nazari a kan abubuwan da suke kai da komowa a duniya da bada mafita, da dama daga cikin masana sun nuna mataukar damuwa a lokacin day a bata saboda babban rashin da aka yi nasa.
Ko shakka babu Imam musa Sadr daya ne daga cikin fitattun almaomi na gwagwarmayar yaki da zalunci a duniya da kuma kafa adalci a bayan kasa, babban misalign hakan shi ne gwagwarmayar da yasamar a kasashen larabawa na yankin gabas ta tsakiya.
959281