IQNA

An bayyana Adawa Da Dokar Hana Aiwatar Da Shari'ar Musulunci A Majalisar Dokokin Amerika

14:17 - March 07, 2012
Lambar Labari: 2287464
Bangaren kasa da kasa: shugabanni da jagororin hadin guiwar kungiyoyin addiani a yankin Mina Suta na Amerika a ranar sha biyar ga watan Isfand shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a wani taron manema labarai da suka kira sun bayyana karara bad a wata wata ba adawa da rashin amincewar su da yadda majalisar dokokin Amerika ta k enema yin wata ayar doka ta hana aiwatar da shari'ar musulunci a Amerika.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: shugabanni da jagororin hadin guiwar kungiyoyin addiani a yankin Mina Suta na Amerika a ranar sha biyar ga watan Isfand shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a wani taron manema labarai da suka kira sun bayyana karara bad a wata wata ba adawa da rashin amincewar su da yadda majalisar dokokin Amerika ta k enema yin wata ayar doka ta hana aiwatar da shari'ar musulunci a Amerika.Wannan ayar doka tana neman ta hana wa musulmi da sauran mabiya addini a kasar aiwatar da yancin yinaddini da sharia'a da suka ga dama kuma wannan wani mataki ne day a sabawa dokokin da salon zaman takewar Amerika Kan haka ne shugabanni da jagororin addini suka fito fili karara suka bayyana rashin amincewa da adawarsu da duk wani mataki na takurawa musulmi da kuma suka kira yi wannan taron manema labarai domin shaidawa al'ummomi a ciki da wajan Amerika matsayarsu ta adawa da wannan doka da kuma tunanin matakin da za su dauka na yakarta.

966509
captcha