IQNA

14:16 - March 07, 2012
Lambar Labari: 2287470

Jam'iyar Yan Gurguzu A Faransa Ta Soki Yadda Ake Nunawa Musulmi Banbanci

Bangaren kasa da kasa; a ranar sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya jam'iyar yan gurguzu a kasar Faransa ya yi Allah wadai da sukar yadda ake muzanta da nunawa musulmi a wannan kasa banbanci da wariya kuma ake cin fuska kan abubuwan ibada da masu daraja na addinin musulunci.





Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya jam'iyar yan gurguzu a kasar Faransa ya yi Allah wadai da sukar yadda ake muzanta da nunawa musulmi a wannan kasa banbanci da wariya kuma ake cin fuska kan abubuwan ibada da masu daraja na addinin musulunci.An nakalto majiyoyin labarai musamman jaridar Le monde ta rubuta cewa; Benwa Hamun mai Magana da yawun jam'iyar yan gurguzu a kasar ta Faransa na sukan yadda ake gallaza wa musulmi da nuna masu wariya da kuma banbanci a duk wasu lamura da suka shafi rayuwa da zamatakewa da kuma lamuran siyasa kuma wannan lamari yafi tsanani ne lokacin yakin neman zaben siyasa da kuma amfani da tunani da matsayin al'ummonin faransa wadanda ba musulmi bad a ke bakar siyasa da riko da ita ta nunwa wariya karan zuka kan musulmi yan kasar ta faransa ko kuma baki mazauna wannan kasar.
966462
captcha