IQNA

18:14 - March 10, 2012
Lambar Labari: 2289003

A Jiya Ne Aka Gudanar Da Gagaramar Zanga _zanga Ta Laibaika A Bahrain

Bangaren kasa da kasa; al'ummar kasar Bahrain a jiya sha tara ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya suka amsa kiran Ayatullahi Isa Kasim jagoran yan shi'ar kasar a wata zgagaramar zanga zanga ta Labbaiki ya Bahrain domin maida martini ga sarkin kasar ta Bahrain day a raya karyar cewa wasu yan tsurarun mutanan kasar ne suke adawa a wannan kasa.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; al'ummar kasar Bahrain a jiya sha tara ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya suka amsa kiran Ayatullahi Isa Kasim jagoran yan shi'ar kasar a wata zgagaramar zanga zanga ta Labbaiki ya Bahrain domin maida martini ga sarkin kasar ta Bahrain day a raya karyar cewa wasu yan tsurarun mutanan kasar ne suke adawa a wannan kasa. An jiyo daga jaridar Altaufik cewa Ayatullahi Isa Kasim babban malami fitattce a tsakanin malaman kasar kuma shugaban komitin malamai yan shi'a a kasar ta Bahrain wannan shi ne karon farko day a halarci zanga zanagar da ake gudanarwa a kasar kuma ya kira yi wannan zanga zanga ce domin mayarwa da sarkin kasar ta Bahrain Hamid bin Isa Ali Khalifa day a yi zargin cewa wadanda ke gudanar da zanga-zanga a kasar yan tsuraru ne a kasar da suka yi hannun rika da ra'ayin yawancin yan kasar kuma jiyan duniya ta gani su wane yan tsuraru a kasar domin dubban yan kasar ne suka halarci wannan zanga zanga da amsa kiran da shekun malami kuma kafafen watsa labarai na ciki da wajan kasar sun nuna hotunan dubban mutana masu yawan gaske da suka halarci wannan zanga zangar don nunawa sarklin kasar mai yaudarar mutane da cewa abin day a fada karya ce a fili.

968230
captcha