Bangaren kasa da kasa, an bude wanishafin sadarwa na yanar gizo na lebanonfiles, wannan shafin yana mayar da hankali ne kan muhimman abubuwan da suke da dangantaka da dukkanin abubuwan da suka faru da najuyin juya juya hali a cikin kasashen larabawa.
Kamfanin diallcin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an bude wanishafin sadarwa na yanar gizo na lebanonfiles, wannan shafin yana mayar da hankali ne kan muhimman abubuwan da suke da dangantaka da dukkanin abubuwan da suka faru da najuyin juya juya hali a cikin kasashen larabawa kama daga abin day a faru a Tunisia, har zuwa sauran kasashe.
Daga cikin abin da wannan shafi yake yin tsokaci a kansa hard a yadda kasashen yammacin turai da abokansu larabawa suka zama gaba wajen jagorantar wannan juyi, amma kuma abin ban takaici wau daga cikin kasashen larabawa da suke kan gaba wajen zalunci saboda dasawar da uke yi da Amurka da sauran kasashen turai suna samun kariya ta siyasa da tsaro, amma wadanda bas u da wanan gatar sun zama abin yin layya das u.
Bude wanishafin sadarwa na yanar gizo na lebanonfiles, wannan shafin yana mayar da hankali ne kan muhimman abubuwan da suke da dangantaka da dukkanin abubuwan da suka faru da najuyin juya juya hali a cikin kasashen larabawa, hakan yanda matukar muhimmanci, domin kuwa zai taimaka wajen fayyace masu bore na gaskiya a cikin 'yanci da kuma akasin hakan.
972947