IQNA

Jami'an tsaron Tunisia Sun fara Bincike Kan Keta Hurumin Kur'ani Da Wani matashi Ya Yi

16:42 - March 19, 2012
Lambar Labari: 2293777
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro a kasar Tunisia sun fara gudanar da bincike kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki kuma kone masallacin birnin Yan Kardan da wani matashi ya yi a kasar a cikin makon da ya gabata, wanda ya jawo fushin musulmi a kasar da ma sauran kasashen duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na espasmanager cewa, jami'an tsaro a kasar Tunisia sun fara gudanar da bincike kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki kuma kone masallacin birnin Yan Kardan da wani matashi ya yi a kasar a cikin makon da ya gabata, wanda ya jawo fushin musulmi a kasar da ma sauran kasashen duniya, tare da yin kira da a gaggauta hukunta abainar jama'a domin ya zama darasi ga kowa.
Babban sakataren kungiyar Nahda ta kasar Tunisia a yankin ya sheda cewa, babu gudu babu ja da baya wajn dauka dukaknin matakan da suka dace domin gurfanar da mutumnin day a k eta alfarmar kur'ani mai tsarki tare da kone masallaci, domin hakan wani lamari na cin zarafin addinin muslunci da musulmi baki daya.
Wani jami'In gwamnati ya jadda cewa jami'an tsaro a kasar Tunisia sun fara gudanar da bincike kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki kuma kone masallacin birnin Yan Kardan da wani matashi ya yi a kasar a cikin makon da ya gabata, wanda ya jawo fushin musulmi a kasar da ma sauran kasashen musulmi.
973754

captcha