IQNA

17:27 - March 25, 2012
Lambar Labari: 2294580

Hana Musulmi Riko Da Tushen Musulunci Burin Masu Cin Zarafin Abubuwan addini

Bangaren kasa da kasa: ma'aikatar harkokin addini a kasar Tunusiya a watan sanarwa da ta fitar a daidai lokacin raya ranar kasa ta kur'ani mai girma a wannan kasar ta bayyana cewa; burin masu cin zarafin kur'ani mai girma na baya bayan nan kan kur'ani mai girma da kona masallatai da kaita hurumin masallatan wani buri ne na hana musulmi komawa ga tushen addinin musulunci .





Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: ma'aikatar harkokin addini a kasar Tunusiya a watan sanarwa da ta fitar a daidai lokacin raya ranar kasa ta kur'ani mai girma a wannan kasar ta bayyana cewa; burin masu cin zarafin kur'ani mai girma na baya bayan nan kan kur'ani mai girma da kona masallatai da kaita hurumin masallatan wani buri ne na hana musulmi komawa ga tushen addinin musulunci .A ranar hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne a cikin wata sanarwa da ma'aikatar ta harkokin addini a kasar Tunusiya ta fitar tana yin Allah wadai da suka da babbar murya kan yadda ake samin ci gaba da cin zarafin kur'ani mai girma da kuma cin fuska kan musulmi da gudraren ibadarsu da kuma kur'ani mai girma a wani mataki na takalar fada da nuna mummunan hali da nema tada fitina da haddasa erikici a tsakanin musulmi na duniya.
974766
captcha