IQNA

12:45 - April 14, 2012
Lambar Labari: 2304214

Adadin Masu Musulunta Yana Karuwa A Spain Daga Shekarar Da Ta Gabata

Bangaren siyasa da zamantakewa, adadin mutane masu karbar addinin muslunci a kasar Spain yana karuwa matuka fiye da sauran lokutan da suka gabata musamman wannan shekarar da ta wuce lamarin da ke nuni da cewa addinin muslunci shi ne addini da samun karbuwa cikin nsauri fiye da kowane addini a duniya.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo ncewa, adadin mutane masu karbar addinin muslunci a kasar Spain yana karuwa matuka fiye da sauran lokutan da suka gabata musamman wannan shekarar da ta wuce lamarin da ke nuni da cewa addinin muslunci shi ne addini da samun karbuwa cikin nsauri fiye da kowane addini a duniya a cikin wannan lokaci.
A nata bangare kungiyar malaman addinin muslunci da ke yankin Kurdistan ta kasar Iraki sun yi kakkausar suka da yin Allawadai da ke ta alfarmar kur’ani mia tsarki ta hanyar kone wasu shafukansa kamar yadda wani bayani da suka fitar ya yi nuni da hakan.
Bayanin malaman ya ci gab ada cewa, wajibi ne a dauki dukaknin matakan da suka dace domin ladabtar da duk wanda ya aiakata wani laifi na cin zarafin da keta alfar kur’ani mai tsarki, tare da bayyana kone shafukan kur’ani da wani mutum ya yi da cewa hakan ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai da ma dabi’a ta dan adam.
Bisa ga bayanin da aka watsa, wani mutum ya kone wasu shafika na kur’ani mai tsarki, da suka hada har da wasu ayoyi masu albarka daga cikin surat Anfal, bisa hujjar cewa suna dag acikin ayoyin da Saddam ya yi amfani da su wajen yin kisan kiyashi kan kurdawa a cikin shearun tamanin da wani abu, kuma ya dauki hoton abin da ya yi ya saka a shafin yanar gizo na facebok domin kowa ya gani.

983411
captcha