IQNA

A Karon Farko Za A Gudanar Da Zaman Taro Na Mata Musulmi A Moscow

18:25 - April 15, 2012
Lambar Labari: 2305360
Bangaren kasa da kasa, a karon farko an gudanar da babban zaman taro na mata musulmi a birnin Moscow na kasar Rasha tare da halartar manyan malamai da kuma masana daga wasu jami'ion kasar gami da cibiyoyin addini na ilimi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a karon farko an gudanar da babban zaman taro na mata musulmi a birnin Moscow na kasar Rasha tare da halartar manyan malamai da kuma masana daga wasu jami'ion kasar gami da cibiyoyin addini na ilimi da al'adun musulmin kasar.

Baynain ya ci gaba da cewa wannan zaman taro yana nuna gagarumin ci gaba da musulmi suke samu a dukkanin bangarori a kasar ta Rasha, wadda daya ce da ke cikin kasashe masu yawan jama'a a yankin Asia kuma adadin musolmin kasar suna karuwa matuka.

Wannan dai shi ne karon farko da aka gudanar da babban zaman taro na mata musulmi a birnin Moscow na kasar Rasha tare da halartar manyan malamai da kuma masana daga wasu jami'ion kasar gami da cibiyoyin addini na ilimi daga sassa na kasar da ma wasu jamhuriyoyin kasar.

985421
captcha