IQNA

17:57 - April 17, 2012
Lambar Labari: 2307042

Kiristocin Suiziland Na Kara Sani Da Masaniya Kan Addinin Musulunci

Bangaren kasa da kasa;Kirsittoci a kasar Suiziland na kara samin masaniya da addinin musulunci kuma a ranar ashirin da tara da talatin ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za su gudanar da wani gagaramin taron kara samin ilimi da sanayya kan addinin musulunci .






Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Kirsittoci a kasar Suiziland na kara samin masaniya da addinin musulunci kuma a ranar ashirin da tara da talatin ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za su gudanar da wani gagaramin taron kara samin ilimi da sanayya kan addinin musulunci . An nakalto daga majiyar Apic cewa; a wanann taro na kwanaki biyu wata dam ace babba domin wata hanya c eta kara samin sannaya da addinin musulunci musamman ga wadanda ba musulmi ba a daidai wannan lokaci da ake kara samin kiristoci masu karba da shigar musulunci kuma wannan taro da za fara a yau talata ashirin da tara da kuma gobe talatin da watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shammsiya za a gudanar das hi ne a garin San Nilkluz a lardin Abuvald kuma wata babbar dam ace ta kara kusanci tsakanin kirista da musulmi kuma da Karin ilimi da sani ga kiristocin da kuma duk wani mai bukata .


987062
captcha