IQNA

Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Duniya Ta Yi Suka Nuna Ma Musulmi Kiyayya A Turai

23:29 - April 25, 2012
Lambar Labari: 2312380
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka dangane da yadda ake nuna ma mabiya addinin muslunci wariya da kyma a cikin kasashen kungyar tarayyar turai.
Kamfanin dilallncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na lepoint cewa, kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka dangane da yadda ake nuna ma mabiya addinin muslunci wariya da kyma a cikin kasashen kungyar tarayyar turai wadanda su en kan gaba wajen raya cewa suna kare hakkokin bil adama a wasu kasashen.
Wani rahoton kuma ya bayyana cewa yanzu haka ana shirin gudanar da babban taro dangane da makomar fadakar musulmi a kasashen larabawa da kuma yadda hakan zai yi tasiri wajen dawo da karamar al’ummomin da suka samu kubuta daga zaluncin sarakuna da shugabanni masu danne hakkokin al’ummomin kasashensu.
Jam’iyyar Ikhwan ta kasar Masar ta tsayar da sakatarenta a mtsayin dan takarar neman shugabancin majalisar dokokin kasar tsakanin ‘yan majalisar da aka zaba a karkashin inuwar jam’iyyarsu da adla wal hurriyya.
Gwamnatocin kasashen lebanon da Libya sun cimma matasa dangane da makomar Imam Musa Sadr da abokan tafiyarsa biyu ta hanyar kafa wani kwamiti da zai bi kadun wannan batu da ya hada dukaknin bangarorin biyu na Lebanon da Libya.
992872
captcha