IQNA

19:31 - April 30, 2012
Lambar Labari: 2315450

An Buga Tare Da Yada Littafin Fatawowin Shari’a Da Abubuwan Da Ke Faruwa Duniya

Bangaren siyasa da zamantakewa, an buga tare da yada littafin fatawowin shari’a da kuma binciken abubuwan da suke faruwa a duniya da kuma matsayin musulmi a kansu wanda za a kaddamar da shi garin Tilmisan na kasar Algeria.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na addini cewa, an buga tare da yada littafin fatawowin shari’a da kuma binciken abubuwan da suke faruwa a duniya da kuma matsayin musulmi a kansu wanda za a kaddamar da shi garin Tilmisan na kasar Algeria kamar dai yadda bangaren gudanar da taron suka sanar a shafinsu.
Wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon mulkin kama karya mu’ammar Gaddafi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar. 995121

captcha