Bangaren kasa da kasa, kone al'kur'ani mai tsarki da wani jutum mai kiran kasa malamin addinin kirsita ya yi a kasar Amurka ta tabbatar da tsananin gabar da yake yi addinin muslunci da kuma akidarsa ta nisantar addinin kirista tare da tabbatar da cewa tunaninsa ya tashi daga na mutum ya koma na wani abu bad an adam ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na ayanr gizo cewa, babban malamin nan mai matukar bincike kan harkokin addini na kasar faransa Yan Mansur ya bayyana cewa, kone al'kur'ani mai tsarki da wani jutum mai kiran kasa malamin addinin kirsita ya yi a kasar Amurka ta tabbatar da tsananin gabar da yake yi addinin muslunci da kuma akidarsa ta nisantar addinin kirista tare da tabbatar da cewa tunaninsa ya tashi daga na mutum ya koma na wani abu bad an adam ba kuma bai yi kama da dabbanci ba, domin dabba tana da hankali na sanin Allah.
Ya ci gaba da cewa masu aikata irin wannan ta'asa suna da damar da za su sake zaunawa su yi tunai idan har suna son su zama mutane, domin kuwa Allah ya ba su hankali da za su iya yin mafani da shi domin su zama kamar sauran mutane, haka nan kuma suna da zabin ci gaba da zama wani ba mutum ba.
Ya kara da cewa kone al'kur'ani mai tsarki da wani jutum mai kiran kasa malamin addinin kirsita ya yi a kasar Amurka ta tabbatar da tsananin gabar da yake yi addinin muslunci da kuma akidarsa ta nisantar addinin kirista tare da tabbatar da cewa tunaninsa ya tashi daga na mutum ya koma na wani abu bad an adam ba kamar yadda duk mai hankali zai amince da hakan.
997537