IQNA

Kungiyoyin Gwagwarmayar Musulunci Sun Ganin Haske Daga Yunkurin Larabawa

12:52 - May 08, 2012
Lambar Labari: 2321249
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin gwagwarmayar musulunci a cikin kasashen larabawa sun fara ginain haske daga mikewar da al'ummomin larabawan suke yi a cikin wadannan lokuta na ganin cewa sun fice daga kangin zalunci da danniyar shugabanninsu da sarakuhansu.
Kmafanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, shugaban cibiyar kare al'ummar palastinawa tare dad a su goyon baya Rahamndost ya bayyana cewa kungiyoyin gwagwarmayar musulunci a cikin kasashen larabawa sun fara ginain haske daga mikewar da al'ummomin larabawan suke yi a cikin wadannan lokuta na ganin cewa sun fice daga kangin zalunci da danniyar shugabanninsu da sarakuhansu na wannan zamani.
Sultaniye jakadan kasar Iran a hukumar makamashin nukiiliya ta duniya IAEA ya soki lamirin kasashe da suka mallaki makamai nukiliya dangane da rashin aiwatar da tanade-tanaden da suke kunshe cikin yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya NPT na cewa dole ne su lalata wadannan muggan makamai da suke da su. Sultaniye ya kuma yi kira ga wadannan kasashe da su gaggayuta yin biyayya ga yarjejeniya.
Ali Asgar Sultaniye ya yi wadannan kalamai ne a jawabin da ya yi a zaman share fage na taron sake nazari kan yarjejeniyar ta NPT wanda kuma a ka gudanar a birnin Vienna a makon jiuya. Jakadan na kasar Iran ya ce kwance damarar makaman nukiliya yana cikin muhimman batutuwan da aka tattauna a taron na share fage.
Da yake sukar lamirin kasashe masu makaman nulikiya musamman ma Faransa da Biritaniya, Sultaniye ya ce matakan da wadannan kasashe suke dauka na kara ingancin makamansu na nukiliya wanda kuma suka ware masa tsabar kudi dala tiriliyan daya, ya yi hannun riga da tanade tanaden yarjejeniyar hana yaduar maamai.
Hakazalika jami'in na kasasr Iran ya gabatar da shawarar cewa, a zaman taron sake yin nazari kan yerjejeniyar NPT da za a yi ya kamata mahalarta taron su amince da sabuwar doka mai haramta kara ingancin makaman nukiliya a tare da kuma haramcin kera su da yake cikin yarjeejniyar.
1001777
captcha